Sarauniyar Zazzau Amina na ɗaya daga cikin sarakunan da aka taɓa yi a ƙasar Hausa, waɗanda hikayoyi da labarai suka ruwaito. Kodayake wasu masanan na cewa ba sarauniya ba ce. Akasarin kundayen da masu ...